ha_tn/neh/09/12.md

560 B

Ka bida

Yahweh ya bida

ka sauko ƙasa

Sa'ad da Allah ya yi magana da mutanensa, ana bayanin haka kamar "saukowa" ko "saukowa daga sama." Wannan hanyar kwatance ce da cewa Allah ya bayyana ga wannan taliki. AT: "ka bayyana" ko "ka sauko daga sama" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

ka'idojinka na adalci da kuma shari'arka ta gaskiya, da farillanka da dokokinka masu kyau

Dukkan waɗannan maganganu na bayanin wani abu, shari'ar Musa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)