ha_tn/neh/09/11.md

346 B

ka raba teku

Allah ya raba

ka ... kora masu runtumarsu cikin zurfafa kamar dutse a cikin ruwaye zurfafa

a wannan zancen, marubucin ya yi bayanin cewa Allah ya jefa Masarawa cikin Teku cikin sauƙi kamar yadda wani zai jefa dutse cikin ruwa, kuma dutsen ya nutse ƙarƙashin ruwa bakiɗaya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)