ha_tn/neh/09/09.md

831 B

Ka ga

Yahweh ya ga

ka kuma ji kukansu

Ma'anar rahoton shine Yahweh ya tashi ya yi aiki saboda Isra'ilawa sunyi kukan neman taimakon. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

alamu da al'ajibai gãba da Fir'auna

Annobobin sun gwada zuciyar Fir'auna, suka kuma zama shaida gãba da taurin zuciyarsa. AT: "alamu da al'ajibai da suka yi shaida gãba da Fir'auna" ko "alamu da al'ajibai da suka kayar da Fir'auna" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

dukkan mazaunan ƙasarsa

"dukkan Masarawa"

sun yi masu mugun hali sosai

"sun nuna fin ƙarfi ga Isra'ilawa" ko "wulaƙanta zaɓaɓɓun mutanen Allah"

ka samarwa kanka suna wanda ya ke nan har ya zuwa yau

A nan "suna" na a madadin matsayi. AT: "ka yi fice yadda har yau mutane na tunawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)