487 B
487 B
Suka tsaya
Dukkan Isra'ilawa suka tsaya
suna ta furta zunubansu
"suna ta furta laifuffukan da suka yi"
suna sunkuyawa
"sujada" ko "yabo"
Lebiyawa, Yeshuwa, Bani, Kadmiyel, Shebaniya, Bunni, Sherebiya, Bani ... suka tsaya a filin
Wasu juyin sun fassara, "Yeshuwa, Bani ... sun tsaya a matakalun da aka gina wa Lebiyawa"
Yeshuwa, Bani, Kadmiyel, Shebaniya, Bunni, Sherebiya, Bani, da Kenani
Waɗannan sunayen mazaje (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)