571 B
571 B
Rabinsu
"Rabi" na nufin sashe ɗaya daga cikin sassa biyu dake dai-dai wa dai-dai. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-fraction)
tun daga safe har fitowar taurari
Wannan na nufin dukkan yini, yayin da ake rana a waje. AT: "daga farkon hasken rana har zuwa farawar dare"
daga safe
"safe" lokaci ne da rana take fitowa. A nan fitowar rana na maganar tasowar "safiya". AT: "tasowar rana" ko "safiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
a tsakiyar Yerusalem
"cikin Yerusalem"
ba wanda ya canza tufafin da yasa
"tuɓe rigunanmu ba"