ha_tn/neh/04/19.md

314 B

Na ce

A nan "Na" na nufin Nehemiya.

manyan mutane ... shugabannin

Waɗannan shugabannin da aka ambata a cikin Nehemiya 4:16.

Aikin babba ne

A nan kalmar "babba" na nufin "mai fãɗi" ko "mai girma."

ƙarar ƙaho

Wannan na nufin wani na busa ƙaho" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)