ha_tn/neh/04/17.md

332 B

Sai kowannen su ya kama aiki da hannu ɗaya, ɗaya hannun kuma yana riƙe da makami

Wannan zarcewar zance ne. Ba koyaushe ba ne suka yi aiki da hannu ɗaya ba kawai, amma a koyaushe suna tare da makamansu domin su zama a shirya su kãre kansu tare da waɗanda ke kewaye da su. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)