494 B
494 B
Sai ya kasance
"Sai ya faru cewa"
mun san shirye-shiryensu
Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "mun san shirye-shiryensu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
barorina suka koma aikin
"samarina suka yi aiki"
rabin barorina .. rabinsu
"Rabi" na nufin sashe ɗaya daga cikin sassa biyu dake dai-dai wa dai-dai. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-fraction)
shugabanni kuma na bayan mutanen
"shugabanni kuma suka tsaitsaya bayan mutanen"