ha_tn/neh/04/07.md

458 B

matsanancin fushi ya kama su

Wannan na maganar mutanen sunyi fushi sosai kamar fushinsu yana ƙuna a cikinsu. AT: "suka yi fushi sosai" ko "suka zama da hasala" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

yaƙi Yerusalem

A nan "Yerusalem" na nufin mutanen da suke zama a can. AT: "gãba da mutanen Yerusalem" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

muka sa masu tsaronsu

"sanya mutane kewaye da ganuwar domin suyi tsaron birnin"