ha_tn/neh/04/04.md

1.8 KiB

Ka ji, Allahnmu, ... don sun sa maginan sun yi fushi. To

A nan Nehemiya na addu'a ga Allah. Za a iya sanya wannan a fili a kuma rubata shi cikin alamar rufewa. AT: "Daganan nayi addu'a, 'Ka ji, Allahnmu, ... don sun sa maginan sun yi fushi.' To" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ka ji, Allahnmu, yadda aka rena mu

A nan kalmar "mu" na nufin Yahudawa. Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "Ka ji, Allahnmu, gama maƙiyanmu sun rena mu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ka sa a kwashe su su zama ganimar yaƙi

Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "bari maƙiyansu suyi masu fashi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ka mayar masu da reninsu a kansu

Wannan magana "reni" na nufin zage-zagen Sanballat da Tobiya. A nan kalmar "kawunansu" na nufin dikkan mutanen. AT: "Ka mayar masu da reninsu a kansu" ko "Ka sanya zage-zagen su yi masu ba'a" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Kada ka rufe

Wannan na maganar yafewa wani zunubansa kamar kayayyakin da aka rufe. AT: "Kada ka yafe" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kada ka shafe zunubansu daga fuskarka

Wannan na maganar mancewa da zunuban wani kamar abin da aka rubuta da za a iya sharewa. AT: "kada ka manta da zunubansu"

sun sa maginan sun yi fushi

"sun ba maginan haushi"

To sai muka gina katangar

"To sai muka sake gina katangar"

kuma katangar ta haɗu har ta kai rabin tsawonta

Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "muka haɗa katangar kuma katangar ta haɗu har ta kai rabin tsawonta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

rabin tsawonta

"Rabi" na nufin sashe ɗaya daga cikin sassa biyu dake dai-dai wa dai-dai. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-fraction)