487 B
487 B
Malkiya
Wannan sunan wani wuri ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
ya yi gyara har zuwa gidan ... fatake suka gyara
Waɗannan maganganu na nufin gyara ganuwar. AT: "ya yi gyara har zuwa ganuwar gidan ... fatake suka gyara ganuwar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
fatake
"masu sayarwa" ko "masu sana'a"
sama da ɗakin fira
ɗakunan dake sashen bisa inda mutane ke zama
Ƙofar Tumaki
Wannan sunan wani wurin shiga ne daga ganuwar