1.1 KiB
1.1 KiB
firistoci suka gyara ... gyara wajen sashen ... ƙofar gabas, ya yi gyara ... gyara ɗaya ɓangaren ... ya gyara sashen
Waɗannan maganganu na nufin gyara ganuwar. AT: "firistoci suka gyara ganuwar ... ya gyara wajen sashen ganuwar ... ƙofar gabas ya gyara ganuwar ... ya gyara ɗaya ɓangaren ganuwar ... ya gyara kusa da" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
sama da Ƙofar Doki
Kalmar "sama" anyi amfani da ita a nan saboda gidajen firistocin suna bisa kamar hawan tudu daga Ƙofar Doki.
wajen sashen gidansa
"a gaban gidansa"
Zadok ... Immar ... Shemaiya ... Shekaniya ... Hananiya ... Shelemiya ... Hanun ... Zalaf ... Meshullam ... Berekiya
Waɗannan duka sunayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Shemaiya ɗan Shekaniya, mai tsaron ƙofar gabas
Shemaiya ne mai tsaron ƙofar gabas, ba Shekaniya ba.
mai tsaron ƙofar gabas
"wanda ke lura da ƙofar gabas" ko "wanda ke buɗewa da rufe ƙofar gabas"
ɗa na shida
"ɗa na 6" ko "ɗa na lamba 6" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)
kusa da ɗakin da ya ke zama
"a gaban ɗakunan da yake zama." Kalmar "ya" na nufin Meshullam.