ha_tn/neh/03/25.md

952 B

Falal ... ya gyara ... Farosh ya gyara ... Barori ... suka gyara ... suka gyaran ɗaya gefen

Waɗannan maganganu na nufin gyara ganuwar. AT: "Falal ya gyara ganuwar ... Farosh ya gyara ganuwar ... Barori ... suka gyara ... suka gyaran ɗaya gefen ganuwar"

Falal ... Uzai ... Fedaiya ... Farosh

Waɗannan duka sunayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

hasumayar da ta kai har

"hasumayar da ta miƙe"

dogon gidan sarki

"fãdar bisa ta shugaban Isra'ila"

a fãdar tsaro

Wannan ne wurin da matsara ke zama.

Ofel

Wannan sunan wani wuri ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

kusa da Ƙofar Ruwa

"a gaban Ƙofar Ruwa"

hasumayar da ta kai har ... babbar hasumaya da ta kai har

"doguwar hasumiya ... doguwar hasumiya." Wannan zance "hasumayar da ta kai har" na nufin doguwar hasumiya da ta zarce daga ganuwar. Zai iya kasancewa dukkan wannan zance na maganar hasumiya ɗaya ne.