616 B
616 B
yankin Yerusalem, gyara ... Benyamin da Hasshub suka gyara ... Azariya ... gyara ... Binuyi ... gyara
Waɗannan maganganu na nufin gyara ganuwar. AT: "kewaye da Yerusalem, gyara ganuwar ... Benyamin da Hasshub suka gyara ganuwar ... Azariya ... ya gyara ganuwar ... Binuyi ... ya gyara ganuwar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
Benyamin ... Hasshub ... Azariya ... Ma'asiya ... Hananiya ... Binuyi ... Henadad
Waɗannan duka sunayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Gaba da su ... Gaba da shi
"Bayan su ... Bayan shi"
gefen gidajensu
"a gaban gidansu"