ha_tn/neh/03/20.md

291 B

Baruk ... Zabbai ... Eliyashib ... Meremot ... Yuriya ... Hakkoz

Waɗannan duka sunayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

gyara ɗaya gefen

Wannan na nufin gyara ganuwar. AT: "gyara ɗaya gefen ganuwar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)