ha_tn/neh/03/18.md

752 B

Bayansa sai jama'ar ƙasarsu suka yi gyara ... gyara ɗaya sashin

Waɗannan maganganu na nufin gyara ganuwar. AT: "Bayansa sai jama'ar ƙasarsu suka gyara ganuwar ... gyara ɗaya sashin ganuwar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

Gaba da shi

"Bayan shi"

Binuyi ... Henadad ... Ezar ...Yeshuwa

Waɗannan duka sunayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Binuyi ɗan Henadad, shugaba

Binuyi ne shugaba, ba Henadad.

Keilah ... Mizfa

Waɗannan duka sunayen wurare ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Ezar ɗan Yeshuwa, shugaba

Ezar ne shugaba, ba Yeshuwa.

da ke fuskantar ƙurya har kwanar garun

"a gaban matakalun har ya zuwa garun"

garun

wurin ajiyar makamai