1.2 KiB
Hannun
Wannan sunan wani mutum ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
mazaunan Zanowa
"mutane daga Zanowa"
Zanowa
Wannan sunan wani wuri ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Ƙofar Kwari
"Ƙofa ta Kwari" ko "Ƙofar dake kai wa Kwari." A yi ƙoƙarin fassara wannan bayani a matsayin suna, ba kwatance kawai ba.
Suka yi gyara har zuwa kamu dubu tun daga Ƙofar Kashin Shanu
Suka gyara sashen ganuwar tsakanin Ƙofar Kwari da Ƙofar Kashin Shanu. AT: "Suka yi gyara har zuwa kamu dubu na ganuwar, daga Ƙofar Kwari zuwa Ƙofar Kashin Shanu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Suka yi gyara har zuwa kamu dubu
An fahimci cewa suna gyaran ganuwar Yerusalem.AT: "Suka yi gyara har zuwa kamu dubu na ganuwar" ko "Suka sake gyara wani kamu dubu na ganuwar bayan Ƙofar Kwari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
kamu dubu
"kamu 1,000." Za a iya rubuta wannan bisa ga gwajin zamani. AT: "mita 460" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-bdistance]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])
Ƙofar Kashin Shanu
Ana kyautata zaton, ana fitar da juji daga cikin birni ta wannan ƙofar.A yi ƙoƙarin fassara wannan bayani a matsayin suna, ba kwatance kawai ba.