ha_tn/neh/03/11.md

475 B

Malkiya ... Harim ... Hasshub ... Fahat- Mowab ... Shallum ... Hallohesh

Waɗannan duka sunayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

gyara ɗaya sashin ... ya yi gyara, tare da 'ya'yansa mata.

Waɗannan maganganu na nufin gyara ganuwar. AT: "gyara ɗaya sashin ganuwar ... gyara ganuwar, tare da 'ya'yansa mata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

Shallum ɗan Hallohesh, shugaban

Shallum shine shugaban, ba Hallohesh ba.