1.1 KiB
Uziyel ... Harhahiya ... Hananiya ... Refayiya ... Hur ... Yedayiya ... Harumaf ... Huttush ... Hashabniya
Waɗannan duka sunayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
maƙeran zinariya
maƙerin zinariya wani ne mai yin 'yankunne da sarkar zinariya da sauran kayan zinariya.
maƙeran zinariya, suka gyara ... Hur ya gyara ... Harumaf ya gyara ... Hashabniya ya gyara
Waɗannan maganganu na nufin gyara ganuwar. AT: "maƙeran zinariya, suka gyara ganuwar ... Hur ya gyara ganuwar ... Harumaf ya gyara ganuwar ... Hashabniya ya gyara ganuwar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
Gaba da shi kuma sai Hananiya mai yin turare
Hananiya shima ya gyara ganuwar. AT: "gaba da shi kuma Hananiya mai yin turare ya gyara ganuwar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
turare
sinadari na ruwa da mutane ke sanyawa a jikinsu kaɗan domin suyi ƙanshi
mai mulki
shugaba ko babban mai hidima
rabin gundumar
"Rabi" na nufin sashe ɗaya daga cikin sassa biyu dake dai-dai wa dai-da. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-fraction)