ha_tn/neh/03/03.md

1012 B

Hassina'a...Meremot... Yuriya ... Hakkoz ... Meshullam ... Berekiya ... Meshezabel ... Zadok ... Ba'ana

Waɗannan sunayen mazaje ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Suka sa mata ƙyamarenta

"Suka kafa mata ƙyamare" ko "Suka sanya ƙyamare a wurinsu"

sakatunta, da mãkarenta

"makullanta da mãkarenta." Waɗannan ke kulle ƙofofin sarai.

Meremot ne ya gyara sashi na gaba ... Meshullam ya gyara ... Zadok ya gyara ... Tikoyitawa suka gyara

Waɗannan maganganu na nufin gyara ganuwar. AT: "Meremot ne ya gyara sashi na gaba na ganuwar ... Meshullam ya gyara ganuwar ... Zadok ya gyara ganuwar ... Tikoyitawa suka gyara ganuwar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

Tikoyitawa

Waɗannan mutane ne daga garin Tikoya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

masu duba aikinsu suka umarce su

Ana iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "wanda masu duba aikinsu suka umarce su da su yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)