662 B
662 B
Eliyashib babban firist ya tashi tare da 'yan'uwansa firistoci,
"Eliyashib babban firist ya zo gaba tare da 'yan'uwansa, firistoci"
Eliyashib ... Zakkur ɗan Imri
Waɗannan sunayen mazaje ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Hasumiyar Ɗari
"Hasumiyar 100" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
Hasumiyar Hananel
Wannan sunan hasumiya ne. Da alamar an bada sunan wannan hasumiya daga sunan wani "Hananel." (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
mutanen Yeriko
Wannan na nufin cewa mutanen sun fito daga Yeriko ne. AT: "mutane daga Yeriko" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-possession)