849 B
849 B
Samballat ...Tobiya
Waɗannan sunayen maza ne. A duba yadda aka fassara wannan a Nehemiya 02:9-10. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Geshem
Wannan sunan wani mutum ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Me ku ke yi? Kuna yiwa sarki tayarwa ne?
Suna amfani da waɗannan tambayoyin barkwanci su yiwa Nehemiya ba'a. Za a iya rubuta waɗannan a matsayin furce-furce. AT: "Ku na aikata wawanci! Ku daina yiwa sarki tayarwa!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
sarki
Wannan na nufin Atazazas, sarkin Fasiya.
za mu tashi muyi ginin
Wannan salon magana ne. AT: "zamu fara sake ginin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
Amma ku baku da gãdo, ko iko, kuma baku da tarihin da zaku ce naku ne a Yerusalem
"Amma ku baku da rabo, ko gãdo, ko asalin addini a Yerusalem"