706 B
706 B
Kun ga masifar
A nan "kun" jimla ne, yana nufin dukkan mutanen da aka ambata a Nehemiya 02:16. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
don kada mu ƙara zama abin wulaƙanci
"don kada mu ƙara kunyata"
hannun Allah na tare da ni
"Hannun" Allah na nufin "tagomashinsa." AT: "tagomashin Allahna na tare da ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
tashi mu kama ginin
Wannan salon magana ne. AT: "a fara ginin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
Sai suka ƙarfafa hannuwansu don wannan aiki nagari
Furcin "ƙarfafa hannuwansu" na nufin su shirya suyi wani abu. AT: "Sai suka shirya domin wannan aiki nagari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)