ha_tn/neh/02/15.md

451 B

To sai na tafi ... sai na dawo

Suma mutanen da suke tare da Nehemiya suka bi shi. AT: "To sai muka tafi ... muka kuma dawo" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ta Ƙofar Kwari

"ta cikin Ƙofar Kwari"

sauran mutanen da suka yi aikin

Wannan na nuna sauran mutanen da daga bisani zasu sake gina ganuwoyin. AT: "sauran waɗanda daga bisani zasu yi aikin sake ginin ganuwoyin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)