ha_tn/neh/02/13.md

668 B

Muhimmin Bayani:

Mutane kima suka raka Nehemiya zuwa wannan gewaya, amma yayi magana a matsayin mutum na farko saboda shine mafi muhimmanci. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

Da duhu sai na bi ta Ƙofar Kwari

"Da duhu, na fita ta Ƙofar Kwari"

Dila

karen daji

Ƙofar Kashin Shanu

Ana kyautata zaton, ana fitar da juji daga cikin birni ta wannan ƙofar.

an rushe ta kuma a buɗe take, aka kuma ƙone ƙofofinta na katakai da wuta

Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "wadda maƙiyan Isra'ilawa suka rushe, da ƙofofin katako waɗanda maƙiyansu suka ƙone da wuta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)