ha_tn/neh/02/11.md

218 B

ya sa a zuciyata

A nan "zuciyar" Nehemiya na nufin tunane-tunanensa da manufarsa. AT: "ya motsa ni" ko "ya bida ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ba dabba tare da ni

"Ba dabbobi tare da ni"