ha_tn/neh/02/03.md

731 B

Ran sarki ya daɗe

Nehemiya yana nuna bangirma ga sarki Atazazas. A nan "ya daɗe" zarcewar zance ne dake nufin yayi tsawon rai. AT: "Ran sarki ya daɗe" ko "Dama sarki yayi tsawon rai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

Me zai hana ni baƙinciki?

A nan Nehemiya yayi amfani da tambayar barkwanci domin ya gayawa sarki dalilin baƙincikinsa. Za a iya rubuta wannan a matsayin jimla. AT: "Ina da dalilin mai kyau na yin baƙinciki." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

maƙabartar iyayena

"wurin da aka bizne kakannina"

kuma an ƙone ƙofofinta da wuta

Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "wuta ta ƙone ƙofofinta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)