ha_tn/neh/01/06.md

722 B

buɗe idanunka

"kalle ni." A nan "buɗe idanunka" karin zance ne dake a madadin lura da wani. AT: "lura da ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

don ka ji addu'o'in bawanka

"don ka ji addu'ar bawanka da nake yi a gare ka Ni, bawanka, ina addu'a." Kalmar "bawa" na zancen Nehemiya ne. Yadda wani zai fuskanci na gaba da shi kenan domin ya nuna tawali'u da bangirma.

dare da rana

Ta wurin faɗar haka yana nufin yana addu'a a lokutan rana da dare, Nehemiya ya jaddada yawan addu'ar sa. AT: "koyaushe" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

Duk da ni da gidan ubana

A nan kalmar "gida" na a madadin iyali. AT: "Duk dani da iyalina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)