ha_tn/neh/01/04.md

588 B

Sai na ce

Nehemiya ya faɗi abinda yayi addu'a a kai. AT: "Sai na ce wa Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Yahweh

Wannan sunan Allah ne wanda ya bayyana wa mutanensa a Tsohon Alƙawari. Duba shafin translationWord game da Yahweh domin yadda za a fassara wannan.

mai kuma madawammiyar ƙauna ga masu ƙaunarsa da kuma kiyaye dokokinsa

Tunda Nehemiya na magana ne da Yahweh, wakilan sunaye "shi" da "nashi" za a iya fassarawa a matsayin "kai" da "naka." AT: "dake ƙaunar ka suna kuma kiyaye umarnanka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)