ha_tn/neh/01/03.md

333 B

Suka ce da ni

A nan "su" na nufin Hanani da sauran mutanen da suka zo daga Yahuda.

ganuwar Yerusalem ta karye ta faɗi, an kuma ƙone ƙofofinta da wuta

Ana iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "sojoji sun karye ganuwar Yerusalem sun kuma ƙone ƙofofinta da wuta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)