ha_tn/nam/03/18.md

275 B

makiyaya

Anan, 'Makiyaya' na nufin shugabannin Asuriyawa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Wanene ya tsira daga muguntarka masu yawa?

AT: "Muguntarka na kullum ya raunana mutane da kasashe dayawa." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)