ha_tn/nam/03/16.md

770 B

Muhimmin bayyani:

Nahum ya yi magana da mutanen Nineba kamar sai ka ce su ne kasar da kanta. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-apostrophe)

Kun yawaita dillancinku fiya da tauraron sararin sama

kamar yadda take da wuya a kidaya taurarun sama, haka take da wuya kwarai a kiɗaya dillalen Nineva. AT: "Kuna dillalai fiye da abinda mutum zai iya kidayewa." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

dillalai

"masu kayan koli" ko kuma "masu saya da sayarwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

Shugabanni

ana amfani da wannan kalma wajen kiran shugabannin siyasa (UDB)

hafsan hafsoshi

Ka yi amfani da kalmarnan wajen kiran shugabannin gwamnati ko kuma shugabannin sojoji. Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)