ha_tn/nam/03/14.md

731 B

muhimmin bayani

Nahum ya yi magana da mutanen Nineba kamar sai ka ce su ne kasar da kanta. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-apostrophe)

zata lasheku kamar yadda fari ke lashe ganyen amfanin gona

zata hallakar kamar yadda fari ke hallaka dukan abinda suka samu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

ita

wato, wutar ko takobin

Kun mai da kanku da yawa kamar yaya fari, kamar manyar fari kuma

mayan fari - kun yawaita kamar manyar fari! Kun yawaita kamar kananan fari!. wadanan kalmomi suna fara managane.

kun mai da kanku kamar cinciridon yayan fari.

wannan na nufin, zasu zama babbar birni cike da mutane masu yawa, zasu kuma hallaka kasashe. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)