ha_tn/nam/03/12.md

886 B

muhimmin bayani

Nahum ya yi magana da mutanen Nineba kamar sai ka ce su ne kasar da kanta. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-apostrophe)

majingina

ana iya juya kalmar nan kamar "madogara" wannan na nufin dukan kasar Nineba da kuma mulkin Asiriya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Dukan mafakansu na kama da gonar inabi da yayan sun nunna, da zarar a girgiza bishiyar sai ta fada a bakin maciya

Kasar Nineba zata yi saukin kwashewa kamar yadda ake sunkan yayan bishiya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

mutanen da ke tare da ku mata ne

"Mutanenku basu da karfin tsare kansu ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

sandan kofofinsu

wannan wata babbar gungume ne wanda ke tsare kowar gari ta ciki yadda magabata bazasu iya bude ta daga waje ba. Idan an kona wadannan gungumen, yana da wuya a kulle kofar birnin.