644 B
644 B
muhimmin bayani
Nahum ya yi magana da mutanen Nineba kamar sai ka ce su ne kasar da kanta. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-apostrophe)
kamin nan
wannan cigaban kwatancin Nineba ne da Tebes daga sura 3:8. Maanar kuwa na iya zama: "Duk da haka" (UDB) ko kuma "bayan haka"
Tebes
wannan shine tsohuwar cibiyar kasar Masar, wanda Asiriyawa suka cinye da yaki.
guntule daki daki
mayakan sun kashe kananan yara na kasar Tebes kamar sai kace ana farfasa kasko. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
tamkarwa da sarkoki
wato maida mutum bawa. AT: "zaman bayi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)