ha_tn/nam/03/08.md

682 B

muhimmin bayyani

Nahum na magana da mutanen sai kace sne garin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-apostrophe)

kun fi kasar Tebes ne?

AT: "baku fi Tebes ba ..." Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Tebes

tsohuwar cibiyar kasar Masa wanda Asiriyawa suka ci da yaki

wanda kariyarta ne babban teku, wanda ganuwarta ne teku

dukansu biyu na nufin abu ɗaya ne. Dukansu na nufin kogin Nilu ne wanda ke kusa da garin har ya zama da wuya a afkar wa kasar. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da kuma [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

kariya ... ganuwa

garurukan da na da ganuwa kewaye da su don ya zama kariya daga magabta.