ha_tn/nam/03/03.md

337 B

tarin gawawwakin da babu yaka

an maimaita domin a karfafa irin kisa da zai afko wa Nineba.

kyakkyawar karuwa ... gwanace a maitanci

kamar yadda karuwa ke sayasda jikinta, da kuma yadda masu maitanci ke sayasda iliminsu, haka ne mutanen Nineba ke sayas da bayi don su sami kuɗi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)