310 B
310 B
Muhimmin bayyani
Nahum ya cigaba da magana a kan Nineba kamar yadda ya fara a sura 1:1. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
kasar ta cika da jini
Sojojin Nineba sun kashe mutane dayawa. AT: "jinin mutane dayawa na bisa wannan kasar." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)