ha_tn/nam/01/12.md

481 B

Muhimmin bayyani

Yahweh yayi magana da Isra'ilawa game da Nineba

za'a jemesu kamar yadda ake yi wa dabba

"Za'a kau da su" Yahweh ya yi amfani da misalin yadda ake jeme dabba don ya nuna yadda zai kau da Nineba, ko da shike su na da yawa. AT: "za'a hallakasu (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

karya karkiyar mutanennan daga wuyansu

AT: !yantatdasu daga bauta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

yanka karfensu

"yanka sarkar bautansu"