312 B
312 B
Muhimmin bayyani
Nahum ya yi magana game da ikon Yahweh
zafin fushinsa
kwatancin yawan fushinsa ko kuma girmar fushinsa
fushinsa na zuɓowa kamar harshen wuta, sai duwatsu na fasuwa a gabasa
AT: "Ya zuɓo fushinsa kamar wuta, ta kuma farfasa duwatsu." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)