470 B
470 B
Muhimmin bayyani:
Nahum ya cigaba da bayana ikon Yahweh bisa dukan duniya.
a gabarsa kuwa duwatsu ke girgiza, tutdai kuma na narkewa, duniya kuma na rutsunawa.
AT: "Duwatsu, tutdai, da duniya na razana a gabar Yawe" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
girgiza
kamar mutum wanda tsora ta kamashi
rutsunawa ko zuɓa
faɖuwa a kasa domin tsoro