ha_tn/nam/01/01.md

282 B

Muhimmin Bayani

Nahum ya raira wakar kwatancin yadda za a hallaka Nineba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Annabci a kan Nineba

"Sako daga Allah a kan kasar Nineba."

Baelkosh

Mutumin kauyen Elkosh (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)