ha_tn/mrk/16/17.md

798 B

Waɗannan alamu za su kasance da waɗanda suka gaskata

Markus yana maganar mu'ajizai kamar su mutane ne da ke tafiya tare da masubi. AT: "Mutanen da ke kallon waɗannan sun gaskata za su ga waɗannan abubuwan suna faruwa, za su kuma sani cewa Ina tare da masubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

a cikin sunana, za su

Wannan na iya nufi 1) Yesu yana ba da jerin abubuwa: "A cikin suna na za su yi abubuwa kamar haka: Za su" 2) Yesu yana ba da daidai jerin abubuwa: "Ga abubuwan da za su yi a cikin sunana: Za su."

a cikin sunana

A nan "suna" yana haɗe ne da Iko ko kuma karfin ikon Yesu. Duba yadda kuka juya "a cikin sunar ka" a [Markus 9:38]. AT: "Ta wurin ikon sunana" ko kuma "Ta wurin karfin ikon sunana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)