ha_tn/mrk/16/14.md

1.4 KiB

goma sha ɗaya

Waɗannan su ne manzanni goma sha ɗaya da suka rage bayan da Yahuza ya bar su.

sa'ad da suke cin abinci

Wannan misali ne na cin abinci, wanna haye ne na kullum wanɗa mutane suke cin abinci. AT: "suna cin abinci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

cin abinci

A al'adan Yesu, mutane suka taru ne a waje ɗaya lokacin cin abinci.

taurin zuciya

Yesu yana sauta wa almajiransa ne domin basu gaskanta da shi ba. A juya wannan karin maganar yadda za a fahimci cewa almajiran basu gaskata da Yesu ba ne. AT: "ƙi gaskatawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Ku tafi cikin duniya

A nan "duniya" karin magana ne da ke nufin mutanen da ke cikin duniya. AT: "Ku je duk wurin da akwai mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

dukkan halitta

Wannan ƙari ne a maganar kuma ya na nufin mutane a ko'ina. AT: "kowa da kowa gabakiɗaya" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]])

Wanda ya ba da gaskiya aka kuma yi masa baftisma, zaya sami ceto

Kalmar nan "wanda" na nufin ko ma wa. AT: "Allah za cece dukkan mutanen da sun ba da gaskiya sun kuma yarda a ku yi masu baftisma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

wanda baya bada gaskiya ba za ya hallaka

Kalmar nan "wanda" na nufin ko ma wa. AT: "Allah zai hallaka dukkan mutanen da basu ba da gaskiya ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)