ha_tn/mrk/15/45.md

867 B

sai ya bada jikin ga Yusufu

"sai ya ba wa Yusufu Izini ya tafi da jikin Yesu.

likafani

likafini wani yadi ne da aka yi shi daga zaren wani itace. Duba yaka kuka juya wannan a [Markus 14:51]

ya saukar da shi ... Ya kawo dutse sun rufe

Kuna iya bayani cewa Yesufu ya nema wasu mutane su taya shi daukan jikin Yesu da ya saukar da shi daga giciye, ya shirya shi domin ya sa shi a kabari, ya kuma rufe kabarin. AT: "Sai shi da wasu mutane sun saukar da shi ... Sun kawo dutsen sun rufe" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kabarin da aka sassaka da dutse

AT: "kabarin da wani ya sassaka da sutse (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

dutse ya rufe

"babban dutse da aka fafe aka sa a gaban"

inda aka binne shi

AT: "inda Yusufu da sauran suka binne jikin Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)