ha_tn/mrk/15/42.md

1.5 KiB

maraice an shiga

A nan ana maganar yamma kama wani abu ne da ke iya sa wa a wani wuri. AT: "yamma ya yi" ko kuma "yamma ne ko" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Sai Yusufu daga garin Arimatiya ya zo, mutumin kirki, mai girma kuma

Jimlar nan "ya zo" na nufin Zuwan Yusufu zuw wurin Bilatus, wadda aka yi bayaninsa bayan tarihin da aka bayar, amma ana maganar zuwansa ne domin a nanata, ya kuma taimaka a gabatar da labarin. Ana iya samun wata hanya daban na yin haka a harshenku. AT: "Yusugu ɗan garin Arimatiya, mutum ne mai girma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-participants)

Yusufu daga garin Arimatiya

Yusufu shi ne sunan mutumin, Arimatiya shi ne sunan inda ya fito. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

shi mutumin kirki ne, mai girma kuma ɗan majalisar... mulkin Allah

Wannan shi ne tarihin Ysusfu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

ya tafi wurin Bilatus

"ya tafi inda Bilatus yake"

ya bukaci a bashi jikin Yesu

Kuna iya karin bayani cewa yana bukatan jikin Yesu ne domin ya bizne shi. AT: "ya bukaci izinin ɗaukan jikin Yesu ne domin ya bizne shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Bilatus ya yi mamakin mutuwar Yesu cikin lokaci kadan, sai ya kira jarumin

Bilatus ya ji mutane suna cewa Yesu ya mutu. Wannan ya ba shi mamaki, don haka, ya tambayi jarumin ko hakan gaskiya ne. AT: "Bilatu ya yi mamaki da ya ji cewa Yesu ya riga ya mutu, don haka, ya kira jarumin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)