ha_tn/mrk/15/39.md

1.3 KiB

jarumin

Wannan shi ne jarumin da ya kula da sojojin da suka giciye Yesu.

da ke tsaye yana fuskantar Yesu

Anan "fuskanta" wata karin magana ne da ke nufin a kalli mutum. AT: "ya tsaya a gaban Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

yadda ya mutu,

"yadda Yesu ya mutu"

Ɗan Allah ne

Wannan wata lakaɓi ne mai muhimmanci na Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

ke dubawa daga nesa

"suna kallo daga nesa"

(Uwar Yakubu da Yusufu)

A nan iya rubuta wannan a baka ba.

Yakubu kanin

kanin Yakubu Ana ce da wannan "kani" mai yiwuwa domin a banbanta shi da wani mutum mai kuma mai suna Yakubu ne.

Yosis

Wannan Yosis ba shi ne kanin Yesu ba. Duba yadda kun juya wannan a [Markus 6:3](Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Salome

Salome sunan mace ce. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

suka biyo shi, sa'ad da yake ƙasar Galili ... tare da shi zuwa Urushalima

" Waɗannna matan sun bi Yesu, sa'ad da Yesu yake galili ... da shi zuwa Urushalima." Wannan shi ne ɗan tarihi game da matan da suke kallon yadda a ka giciye shi daga nesa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

biyo shi zuwa Urushalima

Urushalima na sama da kowani gari a Isra'ila, shi yasa mutane sun saba cewa suna haurowa zuwa Urushalima da kuma saukowa.