ha_tn/mrk/15/36.md

505 B

ruwan inabi mai tsami

"ruwan inabi mai tsami da gaske"

a gora

"sanda."

ya miƙa masa

"ya ba wa Yesu." Mutumin nan ya daga sandar sama ne domin Yesu ya samu yă iya shan ruwan inabin daga soson. AT: "ya riƙe shi sama wa Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Sai labulen haikalin ya raɓu kashi biyu

Markus yana nuna cewa Allah ne da kansa ya raɓa labulen haikalin. AT: "Allah ya raɓa labulen haikalin kashi biyu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)