ha_tn/mrk/15/33.md

857 B

sa'a ta shida

Wato tsakar rana kenan ko kuma 12 p.m.

duhu ya rufe ko'ina

A nan Marubucin yana bayanin yadda wuri yake yin duhu ne kamar wani kaɗi ne da ke masowa a bisa ƙasar. AT: "ƙasar gabaɗaya ya zama baki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

A sa'a ta tara

Wato ƙarfe uku na rana kenan. AT: "A ƙarfe uku na rana kenan. ko kuma "a sakar yini kenan"

Eloi, Eloi lamathsabathani

Waɗannan kalamun Yahudnci ne da ake iya ɗauko so zuwa harshenke yadda muryar su suka fito anan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-transliterate)

an fasara

"ma'ana"

Wasu daga cikin na tsaye, da suka ji shi, sai suka ce,

Ana iya fada a fili cewa basu fahimci abinda Yesu ke cewa ba. AT: "Wasu da ke tsaye a wurin sun ji kalamunsa, amma basu fahimci abinda yake cewa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)