ha_tn/mrk/15/25.md

622 B

sa'a ta uku

"uku" anan yana daidai jerin kirge. Wannan na nufin ƙarfe tara na safe. AT: "a ƙarfe tara na safe" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

alamar

Sojojin sun manna wata alama a jikin jiciyen a bisa Yesu. AT: "Sun manna a giciyen a sama da kan Yesu wata alama da ke" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

zargi da take cewa

"laifin da suke zargin sa"

Ɗaya a hannun damansa ɗaya a hannun hagunsa

Ana iya kara haske a wannan. AT: "ɗaya a bisa giciye a hannun damansa sannan ɗaya kuma a bisa giciye a hannun hagu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)